Majalisar tattalin arziki ta Nigeria wadda ta kumshi dukan gwamnonin kasar ta amince da kudurin kafa’yan sandan jihohi a ...
Iina farin cikin sanar da cewa Kari Lake ce za ta zamo daraktar Muryar Amurka mai zuwa,” ya bayyana a cikin wata sanarwa.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa tana kulla yarjejeniyar yadda za ta karbi karin rancen dalar Amurka Miliyan 500, domin ...
Kada kararrawar wata alama ce dake nuni da budewa ko rufe hada-hadar yini a babbar kasuwar hannayen jari ta duniya, kuma ana ...